KANWAR MAZA Chapter 1 By Aysha Cool Hausa Novel

ƘANWAR MAZA CHAPTER 1.



Ku kun ajiye wata uwar ɗin ne, da kuna da wani abun ai babarku ba zata sayar da fanke da safe ba" Tayi maganar tana murguɗa baki.

Cikin rawar murya Habiba ta ce "Kar ki sake ki zagar mana uwa"

"Ni ban zagi babarku ba, ni dai na san fanke take sayarwa, fanken naku ma mai Shegiyar tsada, ƙanana kamar ƙuli-ƙuli, dan ranar Yasir ya ce har kiyashi ya gani a cikin fanken" kan Rumaisa ta rufe bakinta, tuni Habiba ta shaƙo hijjabinta, zata rufeta da duka..

Ayshercool.

ZAKA IYA SAMUN LITTAFIN KANWAR MAZA A AREWABOOKS LATSA NAN

Comments